Tozali Magazine/Tv
Tozali Magazine/Tv @tozalimag10 ·
Kamfanin OPay Ya Musanta Rahoton Rufe Ofisoshinsa a Najeriya Kamfanin hada-hadar kudin dijital, OPay, ya musanta rahotannin da ke cewa an rufe wasu ofisoshinsa a Najeriya. Kamfanin ya bayyana cewa labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta ba gaskiya ba ne. #tozalitv #Labarai
16
Tozali Magazine/Tv
Tozali Magazine/Tv @tozalimag10 ·
Iran ta ƙara matsa ƙaimi wajen kai hare-hare kan jiragen ruwa a Tekun Gulf Iran ta kona jiragen ruwa biyu a kusa da kogin Iraqi, yayin da take ƙara matsawa wajen kai hare-hare kan jiragen ruwan da ke dakon man fetur a yankin Gabas ta Tsakiya #tozalitv #Labarai #LabaranHausa
11
Tozali Magazine/Tv
Tozali Magazine/Tv @tozalimag10 ·
Da yiwuwar ƙungiyoyi 5 na gasar Firimiya su fice daga gasar zakarun Turai ƙungiyoyin biyar da ke fafatawa a gasar Firimiyar Ingila na fuskantar barazanar ficewa daga gasar zakarun Turai, bayan wasannin farko da suka doka a zagayen ƴan 16. #tozalitv #Labarai #LabaranHausa
8
Tozali Magazine/Tv
Tozali Magazine/Tv @tozalimag10 ·
MDD ta ce dakarunta ba za su bi umurnin sojin Sudan ta Kudu ba Rudunar kiyaye zaman Lafiya ta Majalisar Ɗinkin Duniya da ke aiki a Sudan ta Kudu ta ce ba za ta yi biyayya da umurnin da gwamnatin ƙasar ta bata na rufe sansaninta da ke garin Akobo #tozalitv #Labarai #LabaranHausa
13
Tozali Magazine/Tv
Tozali Magazine/Tv @tozalimag10 ·
Tinubu ya nada Lamido Abubakar Yuguda a matsayin Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Lamido Abubakar Yuguda a matsayin Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, yayin da nadin ke jiran amincewar Majalisar Dattawa. #tozalitv #Labarai
14