vermerlleey
vermerlleey @bmjvermerlleey ·
Kaima kana son Matan Aljannah...? 😍 Wani magabaci ya Tsananta Azumin Nafila da Qiyamul Layli sabida ya samu sadakin wata cikin Hurul'in Daya gani a mafarki.. Wani Malami cikin Magabata Tafiya Ta Hadashi Da Wani Bawan Allah mai Yawan Bauta, Ga Yawan Azumi Sannan kullum Dare yana Qiyamul-Laili, (A Takaice) Har Hira ta Hadasu, Ya tambayeshi Kan Yawan ibada daya ga yanayi. Sai Matashin Yace "Sadakin Matar Aljannah Nake Nema" Toh Fah! Malam Ya buqacin Karin haske, Matashin Nan Ya Bashi Labarin Wani Mafarki daya taba yi, An Nuna Masa Aljannah, da kofofinta, Har Ya Leka ciki, yaga Wata kyakkyawar Mace (daya daga cikin yan Matan Aljannah), Takai Makura Wajen Kyawun Shape Da Hasken Fata. Kamar Yadda Annabi Ya Fada Cikin Hadisai, "(su Matan Aljannah) An Gina su ne Da Mixture Na Miski, Anbar Da Za'afaran (Wasu Ma'adanai ne da Sunfi Duk Wani Dangi Ma'adanai Tsada Saboda Kyawun su) Toh Shi Wannan Matashin Yace Bayanta Yaga Kafin Ta Juyo Gashinta Na Haske Da Kyalli, Ga kyau da haske kamar hasken Rana bal! Ma yafi Rana Haske. Kamar Yadda Annabi S.A.W Yace "Da Za'a Kawo Gashin Matar Aljannah Sili Daya Nan Duniya Hasken Rana Zai Bice!(6ace)" saboda Hasken Na matar Aljannah din. A Takaice, Har ta juyo,, Hmmm wannan fuskar? Ibn Abbas (Ra) Yake cewa "Hasken Fuskar (Matan Aljanna) Daga Hasken Allah Yake" (In Takaice Muku) Matashin Yace, Tai masa Murmushi Har sukai magana, Ta Tambayeshi Yana Sonta? Ya Amsa, Tace "Sadaki Nah Shine Azumin Nafila Da Sallar Qiyamul-Laili" Tunda gan bai kara wasa da Azumin Nafila ba dakuma Qiyamul Layli
1
146
anastasia 🎀
anastasia 🎀 @athmmizi ·
Cant wait to get my hands on Layli and Majnun by Nezami Ganjavi.
1
21
Mistplay
Mistplay @mistplayapp ·
Replying to @scho44316489
@scho44316489 oops! our typo...we surprised the wonderful Layli with 10k this time! but prizes have been redeemed for 20,000 in the past, feel free to check it out on our page!
1
15
keyayowwy
keyayowwy @ecayowwy ·
AKU MAKEZYA LAYLI SYAHRA MABA UGM 2026💙
12
Laila
Laila @not_crazy34 ·
Ho gayi Eid? Layli pictures ? Chalo ab wo kaam kar lo, Jo Eid KY baad karny thy..
5
338
not mine 🙌
not mine 🙌 @laibayy25 ·
Ho gayi Eid ? Layli pictures? Ho gaye mazy? Karli dawat? Ab parh lo, papers hai
3
106
JahanZaib
JahanZaib @zeshanxafar1 ·
Hou gayi #Eid ? Layli #Pictures ? Hou gaye Mazay ? Karli Dawat ? Ab Izzat Se Ajao Wapas Routine Pay 🫣🤭
21